2 Kings 3:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ce, “Jini ne! Ba shakka sarakunan nan sun yaƙe juna, suka karkashe juna. Ya Mowabawa, mu tafi mu kwashi ganima!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ مُواْوَبْ سُكَيِ إِيهُ سُكَثٜىٰ «جِنِنٜىٰ! بَابُ شَكَّ سَرَاكُنَنَّنْ سُنْ ڢَاطَوَ جُونَ دَ يَاڧِ سُكَ كَكَّشٜىٰ جُونَنْسُنٜىٰ! يَا كُو مُتَنٜىٰنْ مُواْوَبْ، مُجٜىٰ مُݣُوشِ كَايَنْسُ عَيَاڧِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce, “Wannan jini ne, hakika sarakunan sun yi yaƙi da juna, sun karkashe juna. Bari mu tafi mu kwashi ganima!”