2 Kings 3:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sarkin Mowab ya ga yaƙi ya rinjaye shi, sai ya ɗauki mutane masu takobi ɗari bakwai, ya ratsa zuwa wajen sarkin Edom, amma ba su yi nasara ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ سَرْكِنْ مُواْوَبْ يَلُورَ يَاڧِنْ يَنَ سُواْ يَثِ شِ، سَيْ يَطَوْكِ سُواْجُواْجِ طَرِے بَݣَويْ مَاسُ يَاڧِ دَ تَكُواْبِے دُواْمِنْ يَٻَلّٜىٰ تَغٜىٰڢٜىٰنْ سُواْجُواْجِنْ عٜىٰدُوامْ يَغُدُ، عَمَّا بَيْ عِيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Sarkin Mowab ya ga yaƙin ya juya masa baya, sai ya zaɓi masu takobi ɗari bakwai ya kutsa kai a wajen ɓayar Sarkin Edom, amma suka kāsa.