2 Kings 3:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bayan mutuwar Ahab, sai sarkin Mowab ya yi wa sarkin Isra’ila tawaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَعَدَّ سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَمُتُ، سَيْ سَرْكِنْ مُواْوَبْ يَيِ وَسَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ تَاوَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da Ahab ya rasu, Sarkin Mowab kuwa ya tayar wa Sarkin Isra'ila.