2 Kings 4:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari mu yi ษan ษaki a rufin gida mu kuma sa masa gado da tebur da kujera da kuma fitila. Saboda a duk lokacin da ya zo wurinmu, sai yฤ sauka a can.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุดูุฑููู ู
ูุณู ุทููู ฺงูุฑูู
ููู ุทูุงูู ุนููููู ุณูู
ููู ุบูุฏูููู
ูุ ู
ูููู
ู ฺ ูุฑู ู
ูุณูุ ู
ูุณูุง ุบูุฏููุงู ุฏู ุชูููฐุจูุฑู ุฏู ููุฌูููฐุฑู ุฏู ฺขูุชูููุ ุชููููู ุฐูููุณูุงู
ู ุทูุงูููู ุณููููู ุฏููู ุณูุนูุฏูู ููุฐููุงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari mu gina masa ษan ษaki a kan bene, mu sa masa gado, da tebur, da kujera, da fitila, don duk sa'ad da ya zo ya sauka a wurin.โ