2 Kings 4:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana da Elisha ya zo, sai ya haura ɗakinsa ya kwanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ سَعَدَّ أَلْيَسَعَ يَذُواْ غَرِنْ شُنٜىٰمْ، سَيْ يَهَوْرَ ذُوَا طَاكِنْسَ دُواْمِنْ يَهُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana da Elisha ya zo, ya shiga ɗakin, ya huta.