2 Kings 4:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zato sai ya ce wa mahaifinsa, โWayyo! Kaina yana mini ciwo! Kaina yana mini ciwo!โ Sai mahaifinsa ya ce wa bawansa, โKai shi wurin mahaifiyarsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุง ุธูุชููุงู ุณูููููุซูููฐ ููุจูุงุจูููุณู ยซููููููุงู! ูููููู ูููู ู
ููู ุซููููุงู! ูููููู ูููู ู
ููู ุซููููุงู!ยป ุจูุงุจููู ููุซูููฐ ููู
ููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ยซููุทูููููููฐุดู ูููููู ููู
ูุงู
ูุฑูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa mahaifinsa, โWayyo, kaina, kaina.โ Uban kuwa ya ce wa baransa, โKa ษauke shi, ka kai shi wurin uwar.โ