2 Kings 4:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elisha ya amsa mata ya ce, โMe kike so in yi miki? Ki faษa mini, me kike da shi a gidanki?โ Sai ta ce, โBaiwarka ba ta da kome a can, sai ษan tulun man zaitun.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุณูุนู ููุซูููฐ ู
ูุชู ยซู
ูููฐ ุฐููููู ู
ูููุ ฺููขูุทูุง ู
ูููุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ููููููฐ ุฏูุดู ุงููุบูุฏูุงุยป ุชูุง ุซูููฐ ยซููุง ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ุจูุงุจููููู ุงููุจู ุงููุบูุฏููู ุณูููุฏููู ฺงูุฑูู
ููู ุชููููู ู
ููู ุธูููุชูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Elisha ya ce mata, โMe zan yi miki? Ki faษa mini abin da kike da shi a gida.โ Ta ce, โNi dai ba ni da kome a cikin gidan, sai dai kurtun mai.โ