2 Kings 4:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan bawan ya ɗaga shi ya kai wurin mahaifiyarsa, sai yaron ya zauna a cinyarta har tsakar rana, sa’an nan ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَكَيْشِ وُرِنْ مَامَرْ، سَيْ تَرِڧٜىٰشِ عَڧَڢَاڢُنْتَ حَرْ رَانَ أَڟَكَ، سَيْيَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka ɗauke shi, aka kai wa uwar, sai ya zauna a cinyar uwar har rana tsaka, sa'an nan ya rasu.