2 Kings 4:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta haura ta shimfiɗa shi a gadon mutumin Allah, ta rufe ƙofar, ta fita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَهَوْرَ طَاكِنْ مُتُمِنْ اللَّهْ نَّنْ، تَݣُونْتَرْدَ يَرُواْ أَغَدُوانْسَ، تَكُلّٜىٰ ڧُواْڢَرْ تَڢِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta hau, ta kwantar da shi a gadon annabi Elisha, sa'an nan ta rufe ƙofa, ta fita.