2 Kings 4:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta kira mijinta ta ce, “Ina roƙonka ka aika mini da ɗaya daga cikin bayi da kuma jaka, don in yi sauri in je wurin mutumin Allah in dawo.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَا عَيْكَ وَمِجِنْتَ يَعَيْكُواْ دَ مَيْ حِدِمَ تَرٜىٰدَ جَاكِ دُواْمِنْ تَنَسُواْ تَرُوغَ ذُوَا وُرِنْ مُتُمِنْ اللَّهْ تَدَاوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ta aika a faɗa wa mijinta, ta ce, “Ka aiko mini ɗaya daga cikin barori da jaki domin in tafi wurin annabi Elisha, zan komo da sauri.”