2 Kings 4:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, “Me zai kai ki wurinsa, ai, yau ba Sabon Wata ba ne ko ranar Asabbaci?” Sai ta ce, “Ba kome.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مِجِنْتَ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ كِكٜىٰسُواْ كِتَڢِے يَنْذُ؟ بَ بِكٍ سَابُوانْ وَتَ بَ، بَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ عَكٜىٰ ثِكِيبَ؞» تَا أَمْسَ «بَا كُواْمٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, “Me ya sa za ki tafi wurinsa yau? Ai, yau ba amaryar wata ba ce, ba kuwa ranar Asabar ba ce.” Ita kuwa ta ce, “Ba kome, kada ka damu.”