2 Kings 4:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta tambaya shi ta ce, “Na roƙe ka ɗa ne, ranka yă daɗe? Ba na ce maka, ‘Kada ka sa in fara bege ba’?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً تَثٜىٰمَسَ «مَيْغِرْمَ، نَا ضُواْڧٜىٰكَ يَرُواْ نٜىٰ؟ بَنْڢَطَا مَكَ كَدَ كَرُوطٜىٰنِبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matar ta ce masa, “Na roƙe ka ka ba ni ɗa ne? Ashe, ban ce maka kada ka ruɗe ni ba?”