2 Kings 4:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Elisha ya isa gidan, sai ga gawar yaron kwance a kan gadonsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَلْيَسَعَ يَشِغَ طَاكِنْ، يَتَرَرْ أَنْݣُونْتَرْدَ يَرُوانْ غَاوَا أَغَدُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Elisha ya kai ɗakin, ya ga yaron yana kwance matacce a gadonsa.