2 Kings 4:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta shiga, ta fāɗi a ƙafafunsa ta rusuna har ƙasa. Sa’an nan ta ɗauki ɗanta ta fita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَا ذُواْ تَدُرْڧُسَ تَڧَڢَاڢُنْسَ، تَرُسُنَ حَرْ ڧَسَا، سَعَنً تَطَوْكِ طَنْتَ تَڢِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta kuwa zo, ta faɗi a gaban Elisha har ƙasa, sa'an nan ta ɗauki ɗanta, ta fita.