2 Kings 4:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Elisha ya koma Gilgal, a can kuwa ana yunwa a yankin. Yayinda ฦungiyar annabawa suke tattaunawa da shi, sai ya ce wa Gehazi bawansa, โKa sa babban tukunya a wuta, ka yi wa mutanen nan fate.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ูููุงูููุซู ุณูุนูุฏูู ุงููููููุณูุนู ูููููุงูู
ู ุบูููุบูููุ ุงูููู ูููููู ุนฺูงูุณูุฑูุ ุณูุนูุฏูู ฺงูููโุบูููุฑู ุงูููููุจูุงููุง ุณูููููฐ ุธูููููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุดูุ ุงููููููุณูุนู ููุซูููฐ ููู
ููููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ยซููุณูุง ุจูุจููุฑู ุชููููููู ุงููููุชูุงุ ููุฏฺูขู ฺููงูููโุบูููุฑู ุงูููููุจูุงููุง ุนูุจูููุซูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elisha kuwa ya koma Gilgal sa'ad da ake fama da yunwa a ฦasar. Sa'ad da ฦungiyar annabawa suke zaune a gabansa, sai ya ce wa baransa, โDora babbar tukunya, ka dafa wa annabawan nan fate-fate.โ