2 Kings 4:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai aka zuba wa mutanen faten, amma da suka fara ci, sai suka yi ihu suna cewa, “Ya mutumin Allah, akwai dafi a cikin tukunyan nan!” Suka kuwa kāsa ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ظُبَ وَمُتَنٜىٰنْ سُثِ؞ عَمَّا سَعَدَّ سُكٜىٰ ثِكِنْ ثِنْ عَبِنْثِنْ، سَيْ سُكَيِ إِيهُ سُكَثٜىٰ «يَا مُتُمِنْ اللَّهْ ، أَݣَويْ دَڢِ عَثِكِنْ عَبِنْثِنَّنْ!» سَيْ سُكَڧِ ثِنْ عَبِنْثِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka ɗanɗana, sai suka ta da murya suka ce, “Ya mutumin Allah, akwai dafi a cikin tukunyar nan!” Ba su iya cin abincin ba.