2 Kings 4:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elisha ya ce, โSamo mini ษan gari.โ Aka kawo masa ya kuma sa a cikin tukunyan ya ce, โRaba wa mutanen su ci.โ Ya kasance kuwa babu wani abin damuwa a tukunyar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููููููุณูุนู ููุซูููฐ ยซุนููููฐููุงู ุบูุงุฑูุยป ุฏู ุนููู ูููฐููุงูุ ุณููู ููุฌููููููฐุดู ุนูุซููููู ุชูููููููุฑู ุนูุจูููุซูููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฑูุจู ููู
ูุชูููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ุณูุซูุยป ููููู
ู ููุณูููุซูููฐ ุจูุงุจููููู ุงููุจููู ุฏูุงู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Elisha ya ce, โTo, ku kawo gari.โ Aka kawo masa, ya kuwa zuba garin a tukunyar, sa'an nan ya ce, โKu kwaso wa mutanen. Yanzu dai kome lafiya.โ