2 Kings 4:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ga wani mutum ya zo daga Baโal-Shalisha, ya kawo wa Elisha dunฦulen burodi guda ashirin na shaโir da aka gasa daga nunan fari na hatsi, tare da kawunan sababbin hatsi. Sai Elisha ya ce, โKa ba mutanen su ci.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ู
ูุชูู
ู ุฏูุบู ุจูุนููู ุณูุญูููุดู ูููููฐููุงููู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ุฏฺูููงูููููฐูู ุบูุฑูุงุณู ุนูุดูุฑููู ุฏู ุนููููู ุฏูุบู ููููู ฺขูุงุฑู ฺููููููู ุจูููููฐุ ููููู
ู ูููฐููุงู ุทูููููููฐูู ูููููููู ุญฺูู ุนูุจูููููุณูุ ุงููููููุณูุนู ููุซูููฐ ยซุนูุจูุง ู
ูุชูููููฐ ุณูุซูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani mutum ya zo daga Ba'alshalisha ya kawo wa annabi Elisha abinci na 'ya'yan fari, da dunฦule ashirin na sha'ir, da ษanyun zangarkun hatsi. Sai Elisha ya ce wa baransa, ya ba ฦungiyar annabawa su ci,