2 Kings 4:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai bawansa ya ce, “Yaya zan raba wa mutane ɗari wannan?” Amma Elisha ya amsa ya ce, “Ka raba wa mutane su ci, gama haka Ubangiji ya ce, ‘Za su ci har su bar saura.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَيْ حِدِمَرْسَ يَثٜىٰ «كَنَ غَنِ وَنَّنْ ذَيْ إِشٜىٰ مُتُمْ طَرِے؟» أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ مَسَ «كَبَاسُ سُثِ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَثٜىٰ ذَاسُثِ حَرْ مَا سُبَرْ سَوْرَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma baran ya ce, “Ƙaka zan raba wa mutum ɗari wannan abinci?” Elisha ya sāke cewa, “Ka ba mutane su ci, gama Ubangiji ya ce za su ci har su bar saura.”