2 Kings 4:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ce wa mijinta, “Na san cewa wannan mutum da kullum yake zuwa nan mai tsarki ne na Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْتَثٜىٰ وَمِجِنْتَ «نَا تَبَّتَا مُتُمِنْ دَيَكٜىٰ ذُوَا غِدَنْمُ أَ لُواْكَثِ لُواْكَثِ مُتُمْنٜىٰ مَيْ ڟَرْكِے نَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta ce wa mijinta, “Na gane wannan mutum adali ne, mutumin Allah, wanda kullum yakan wuce ta hanyan nan.