2 Kings 6:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ƙungiyar annabawa suka ce wa Elisha, “Duba, wurin da muke taruwa ya kāsa mana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ ڧُنْغِيَرْ أَنَّبَاوَا سُكَثٜىٰ وَ أَلْيَسَعَ «كَغَا وَنَّنْ وُرِنْ دَمُكٜىٰ ذَمَ ڧَرْڧَشِنْ شُوغَبَنْثِنْكَ يَكَاسَ مَنَ أَيْنُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙungiyar annabawa da suke a hannun Elisha suka kawo masa kuka, suka ce, “Ga shi, wurin da muke zaune ya yi mana kaɗan.