2 Kings 6:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarkin Israโila ya lura da inda mutumin Allah ya ambata. Sau da sau Elisha yakan yi wa sarki kashedi, don haka ya riฦa taka yi tsantsan a wuraren nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุนููููู ุฏู ุณฺูงููุงู ุฐูููุง ููุฑููู ุฏู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ูููู ู
ูุบููู ุนูููููุ ุณูุฑููููู ูููู ูููููู ุฐููููู ุฏู ุดูุฑู ุงููููุฑูุงุฑูููฐูููููุ ููููููู ูููู ุชฺูขูุฑููู ุจู ุณููู ุทูููุจูุ ุจู ุณููู ุจูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Isra'ila kuwa ya aika zuwa wurin da Elisha ya faษa masa. Da haka ya riฦa faษakar da shi, har ya ceci kansa ba sau ษaya, ba sau biyu ba.