2 Kings 6:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya husata sarkin Aram. Ya kira hafsoshinsa ya tambaye su ya ce, โKu faษa mini, wane ne a cikinmu yake gefen sarkin Israโila?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุฑููููู ุณููุฑููู ููุฏูุงู
ู ุณููุงูุณููู ุนููููู ูููููููุ ููุชูุงุฑู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ููุชูู
ูุจูููููฐุณู ููุซูููฐ ยซฺููขูุทูุง ู
ููู ููููููฐููููฐ ุฏูุบู ุซูููููู
ู ููููููฐ ุชููุงููู ูู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงููุณููุฑูููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyar Sarkin Suriya kuwa ta ษaci ฦwarai a kan wannan al'amari, don haka ya kirawo fฤdawansa, ya ce musu, โWane ne wannan da yake cikinmu, yana goyon bayan Sarkin Isra'ila?โ