2 Kings 6:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya ba da umarni ya ce, “Ku je ku tabbatar da inda yake don in aika mutane a kamo shi.” Sai ya sami rahoto cewa, “Yana a Dotan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَبَادَ عُمَرْنِ أَ نٜىٰمِ عِنْدَ أَلْيَسَعَ يَكٜىٰ دُواْمِنْ عَكَامَشِ؞ عَكَ كُوَ سَامِ لَابَرِ ثٜىٰوَ يأَنَانً أَ دُواْتَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, “Ku tafi, ku ga inda yake don in aika a kamo shi.” Aka faɗa masa, cewa a Dotan yake.