2 Kings 6:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda abokan gฤba suka gangaro wajensa, sai Elisha ya yi adduโa ga Ubangiji ya ce, โKa sa mutanen nan su zama makafi.โ Sai Ubangiji ya buge su da makanta kamar yadda Elisha ya roฦa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณููุฑูููุงูููู ุณููู ุบูููโุบูุฑู ููุณู ุฏููุงูู
ููู ุณฺูขูุงุทู ู
ูุณู ุฏู ููุงฺงูุ ุณููู ุงููููููุณูุนู ููุถููุงฺูงู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููุง ููููููููฐูู ุ ููุณูุง ุณูุฐูู
ู ู
ฺูููขู!ยป ูููููู ุงููู
ูุณู ุงููุฏููุนูุฑูุณู ููุณูุง ุณููู ุฐูู
ู ู
ฺูููขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Suriyawa suka gangaro wurinsa, sai Elisha ya yi addu'a ga Ubangiji, ya ce, โIna roฦonka, ka bugi mutanen nan da makanta.โ Ubangiji kuwa ya buge su da makanta bisa ga addu'ar Elisha.