2 Kings 6:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elisha ya ce musu, โ€œWannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma gari ke nan ba, ku bi ni, zan kuwa kai ku wurin mutumin da kuke nema!โ€ Sai ya kai su Samariya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ูŠูŽุณูŽุนูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูุณู ยซุจูŽูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุนูุชูŽุซูœู‰ูฐ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุจูŽุŒ ุจูŽูƒูู…ูŽ ู†ูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูู†ู’ุจูŽุž ูƒูุจููŠู†ู ุฐูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ูƒู ูˆูุฑูู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽุžยป ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูŠูŽุฌูŽุงุณู ุฐููˆูŽุง ุณูŽู…ูŽุฑููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Elisha ya ce musu, โ€œWannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma gari ke nan ba, ku bi ni, ni kuwa in kai ku wurin mutumin da kuke nema.โ€ Sai ya kai su Samariya.