2 Kings 6:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan suka shiga birnin, sai Elisha ya ce, โ Ubangiji, ka buษe idanun mutanen nan don su gani.โ Saโan nan Ubangiji ya buษe idanunsu suka ga kansu a tsakiyar Samariya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุฏููููู ุฏูุณููู ุดูุบู ุจูุฑููููู ุณูู
ูุฑูููุ ุณููู ุงููููููุณูุนู ูููู ุงููุฏููุนู ุบู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููุจููุทูููฐ ู
ูุณู ุงููุฏูุงููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุบูููุยป ุณููู ููููููููฐูู ููุจููุทูููฐ ุนูุฏููููููุณู ุณูููุบู ููููุณู ุงฺูููููููุฑู ุณูู
ูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da shigarsu Samariya, sai Elisha, ya ce, โYa Ubangiji, ka buษe idanun mutanen nan su gani.โ Ubangiji kuwa ya buษe idanunsu, suka gani, ashe, suna tsakiyar Samariya ne.