2 Kings 6:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elisha ya ce, โKada ka kashe su. Za ka kashe mutanen da ka kame da takobi ko bakanka? Ka ba su abinci da ruwa su ci, su sha, saโan nan su koma wurin maigidansu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุณูุนู ููุซูููฐ ยซุงููุนูุ ุจูุฐูุงูู ููุดูููฐุณูุจูุ ุงููููุ ูููุงู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฏู ุนููููู ููุงู
ู ุงููููุฑููู ููุงฺงู ุจูุนููููู ู
ูุณู ุญูููุ ููุจูุงุณู ุนูุจูููุซู ุฏู ุถููู ุดูุง ุณูุซู ุณูุดูุงุ ุณูุนููู ููุณููููู
ูููฐุณู ุณููููุงูู
ู ููุฑููู ู
ูููุบูุฏูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Elisha ya ce, โBa za ka karkashe su ba. Ba za ka karkashe waษanda ba kai ka kama su ta wurin takobinka ko bakanka ba. Ka ba su abinci da ruwa su ci su sha, su koma wurin shugabansu.โ