2 Kings 6:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka aka shirya musu babban liyafa, bayan sun ci, suka kuma sha, sai ya tura su zuwa wurin maigidansu. Ta haka โyan harin Aram suka daina kai hari a yankin Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุดูุฑููู ู
ูุณู ุจูุจูููู ุจูููุ ุจูุงููููุฏู ุณูููุซู ุณูููุดูุงุ ููุณููููู
ูููฐุณู ุณููู ูููุงูู
ู ููุฑููู ู
ูููุบูุฏูููุณูุ ุชูููุฏูุบู ูููุงูููุซูููุ ุณูุฑูููุงููุง ุจูุณูุณูุงููููฐ ูููููู ฺงูุณูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุฑูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya shirya musu babbar liyafa. Sa'ad da suka ci suka sha, sai ya sallame su, suka koma wurin shugabansu. Suriyawa kuwa ba su ฦara kai wa ฦasar Isra'ila hari ba.