2 Kings 6:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wani lokaci, Ben-Hadad sarkin Aram ya tattara dukan rundunarsa, ya je ya kewaye Samariya da yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً بَايَنْ وَنَّنْ، سَرْكِے بٜىٰنْهَدَدْ نَ سُورِيَ يَتَتَّارَ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَ هَوْرَ سُكَ كٜىٰوَيٜىٰ بِرْنِنْ سَمَرِيَ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan kuwa Ben-hadad, Sarkin Suriya, ya tattara sojojinsa duka, ya haura ya kewaye Samariya da yaƙi.