2 Kings 6:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka yi babban yunwa a cikin birnin. Saboda daษewar wannan kewayewar da aka yi wa birnin, sai yunwa ta ษarke a birnin, har ana sayar da kan jaki a kan shekel tamanin, kashin kurciya kuma a kan shekel biyar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุฏูุทูููฐููุฑู ููููููู ููููฐููููููฐููุฑู ุจูุฑูููููุ ุณููู ูููููู ุชููปูุฑูููููฐ ุนูุจูุฑูููููุ ุญูุฑู ุงูููู ุณูููุฑู ุฏู ูููู ุฌูุงูู ุนููููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุชูู
ููฐููููุ ููุงุดููู ฺฺูููู ููู
ู ุนููููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุจูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka yi yunwa mai tsanani a Samariya a lokacin da aka kewaye ta da yaฦin, har aka riฦa sayar da kan jaki a bakin shekel tamanin, an kuma sayar da rubu'in mudu na kashin kurciya a bakin shekel biyar.