2 Kings 6:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda sarkin Isra’ila yake wucewa kusa da katanga, sai wata mace ta yi masa kuka ta ce, “Ka taimake ni, ranka yă daɗe, sarki!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ سَعَدَّ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَنَ تَڢِيَ عَكَنْ كَتَنْ‌غَرْ بِرْنِنْ، سَيْ وَتَ مَثٜىٰ تَيِ كُوكَا غَرٜىٰشِ تَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! كَتَيْمَكٜىٰنِ، سَرْكِے!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Sarkin Isra'ila yake wucewa ta kan garun birni, sai wata mace ta yi masa kuka, ta ce, “Ka yi taimako, ran sarki ya daɗe.”