2 Kings 6:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya amsa ya ce, “In Ubangiji bai taimake ki ba, me zan iya yi? Ina da hatsi ko ruwan inabin da zan ba ki ne?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَأَمْسَ مَتَ يَثٜىٰ «عِدَنْ يَهْوٜىٰهْ بَيْ تَيْمَكٜىٰكِبَ، مٜىٰ ذَنْعِيَيِ؟ إِنَدَ حَڟِ كُواْ ضُوً إِنَبِنْدَ ذَنْبَاكِ نٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa ya ce, “Idan Ubangiji bai taimake ki ba, ƙaƙa zan yi, ni in taimake ki? Ina da alkama ne ko kuwa ina da ruwan inabi?