2 Kings 6:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin Allah ya aika wa sarkin Isra’ila cewa, “Ka yi hankali da wuce wuri kaza, domin Arameyawa za su gangara can.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَلْيَسَعَ مُتُمِنْ اللَّهْ يَعَيْكَ وَسَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ سَڧُواْ ثٜىٰوَ «كَلُورَ كَدَ كَبِے وُرِے كَاظَا، دُواْمِنْ سُرِيَاوَا ذَاسُ غَنْغَرَ تَوُرِنْ دُواْمِنْ يَاڧِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Elisha ya aika wa Sarkin Isra'ila, ya ce, “Ka yi hankali, kada ka wuce wuri kaza, gama Suriyawa suna gangarawa zuwa can.”