2 Kings 7:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka je suka kira masu tsaron ฦofar birni, suka ce musu, โMun je sansanin Arameyawa, ga shi kuwa ba mu iske kowa a can ba, babu ko motsin wani, sai dai dawakai da jakuna a daure, tentunan kuwa suna nan yadda suke.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุฐููุงู ุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุจูุฑููููู ุณูููุชูุงุฏู ู
ูุฑููู ุณูููุซูููฐ ููู
ูุงุณู ุบูุงุฏู ยซู
ูููุฌูููฐ ุณูููุณููููู ููุงฺงููู ุณูุฑูููุงููุง ู
ููู ุชูุฑูุฑู ุจูุงุจู ูููุงูููุ ุจูุง ูููุงู ู
ููุงฺูููู ู
ูุชูู
ูุ ุณูููุฏููู ุฏููููู ุฏู ุฌูุงูููู ุงููุทูุทููููุฑูููฐุ ุชูููฐููุชููููู ููู
ู ุณูููุงูููู ููุฏูู ุณููุฑูููุงูููู ุณููู ุจูุฑูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tafi wurin masu gadin ฦofar birnin, suka ce musu, โMun tafi sansanin Suriyawa ba mu ga kowa ba, ba mu kuma ji motsin kowa a wurin ba, ba kowa a wurin sai dawakai da jakai, a ษaure, alfarwai kuma suna nan yadda suke.โ