2 Kings 7:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai matsaran ƙofar suka sanar da labarin a cikin fada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَاسُ غَادِنْ سُكَتَادَ مُرْيَ سُكَيِ شٜىٰلَ، شٜىٰلَرْ كُوَ تَبِے حَرْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan masu tsaron ƙofar birnin suka aika a faɗa a gidan sarki.