2 Kings 7:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka zaɓi kekunan yaƙi biyu tare da dawakansu, sarki kuwa ya aike su su bi bayan sojojin Arameyawa. Ya umarci masu tuƙinsu ya ce, “Ku je ku bincika abin da ya faru.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عَكَ ذَاٻِ وَطَنْسُ مُتَنٜىٰ، سَيْ سَرْكِے يَعَيْكٜىٰسُ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ بِيُ سُتَڢِے سُدُوبَ أَبِنْدَ يَڢَرُ دَ سُواْجُواْجِنْ سُورِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka ɗibi mahayan dawakai biyu, sarki kuwa ya aike su, su bi bayan sojojin Suriyawa, ya ce musu, “Ku tafi, ku gani.”