2 Kings 7:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka bi sawunsu har Urdun, suka ga tufafi da makamai barjat ko’ina a hanya waɗanda Arameyawa suka zubar yayinda suke gudu. Sai ’yan aika suka dawo suka ba wa sarki labari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنَّنْ سُكَبِيسُ حَرْ بَاكِنْ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞ كُواْعِنَ عَكَنْ حَنْيَ سُكَغَ رِيغُنَ دَ كَايَنْ يَاڧِ أَ ظُبٜىٰ، وَطَنْدَ سُورِيَاوَنْ سُكَ يَرْ أَ لُواْكَثِنْ دَسُكٜىٰيِنْ سَوْرِ سُغُدُ؞ مُتَنٜىٰنْ سُكَ كُواْمَ سُبَادَ لَابَرِ غَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka bi bayansu har zuwa Kogin Urdun, suka ga tufafi da makamai barjat ko'ina a hanya, waɗanda Suriyawa suka zubar lokacin da suke gudu. Sai manzannin suka komo suka faɗa wa sarki.