2 Kings 7:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hafsan ya riga ya ce wa mutumin Allah, โKai, ko da Ubangiji zai buษe tagogin sama, wannan abu ba zai yiwu ba!โ Mutumin Allah kuwa ya faษa masa, โZa ka gani da idanunka sai dai ba za ka ci ba!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซูููุ ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ููุงููู
ูุณู ููู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ุซูููฐูู ยซูููุงู ุฏู ููููููููฐูู ุฏู ููููุณู ููุจููุทูููฐ ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุณูู
ูุ ููููููู ุงููุจู ุจูุฐููู ุนููู ฺขูุฑูููุจู ุณูู
ู!ยป ุงููููููุณูุนู ูููู ููุซูููฐ ยซุฐูุงูู ุบููู ุฏู ุนูุฏููููููููุ ุนูู
ููุง ุจูุฐูุงูู ุซูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dogarin ya ce wa Elisha, โKo da Ubangiji da kansa zai buษe tagogin sama, wannan abu zai yiwu ke nan?โ Elisha kuwa ya ce, โZa ka gani da idanunka amma ba za ka ci ba.โ