2 Kings 7:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama Ubangiji ya sa rundunar Arameyawa suka ji motsin kekunan yaฦi, da motsin dawakai, da na babban rundunar sojoji, saboda haka suka ce wa juna; โDuba, sarkin Israโila ya ษauka hayar sarakuna Hittiyawa da sarakunan Masarawa don su yaฦe mu!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุจูููโุบูุฌู ูููู ููุณูุง ุณููุฑูููุงูููู ุณูููุฌู ู
ููุงฺูู ููู
ูุฑู ููุชฺูขูููุฑู ุจูุจููุฑู ฺงูููโุบูููุฑู ุณููุงูุฌู ุชูุฑูููฐุฏู ุฏููููู ุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงููููู ููุงฺงูุ ุณููู ุณูููุซูููฐ ููุฌูููู ยซุบูุงุดู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทููููููุงู ููููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ููุชูู ุฏู ูู ู
ูุตูุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงฺงูููฐู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama Ubangiji ya sa sojojin Suriyawa suka ji amon karusai, da na dawakai, da na babbar rundunar soja. Sai suka ce wa junansu, โAi, Sarkin Isra'ila, ya yi ijara da sarakunan Hittiyawa, da na Masarawa, su zo su fฤษa mana.โ