2 Kings 8:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elisha ya amsa ya ce, “Je ka ce masa, ‘Ba shakka za ka warke’; amma Ubangiji ya nuna mini cewa ba shakka zai mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ «جٜىٰ كَغَيَ مَسَ ذَيْ وَرْكٜىٰ، عَمَّا يَهْوٜىٰهْ يَا نُونَ مِنِ ثٜىٰوَ لَلَّيْ ذَيْ مُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elisha kuwa ya ce masa, “Tafi ka faɗa masa zai warke, amma Ubangiji ya nuna mini lalle zai mutu.”