2 Kings 8:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya zuba wa Hazayel ido har sai da Hazayel ya ji kunya. Sa’an nan mutumin Allah ya fara kuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْيَسَعَ يَكَڢَ وَ هَظَيٜىٰلْ عِدُواْ سَيْ دَ هَظَيٜىٰلْ يَجِ كُنْيَا؞ سَعَنً أَلْيَسَعَ يَڢَشٜىٰ دَ كُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Elisha ya kafa wa Hazayel ido, yana kallonsa, har Hazayel ya ji kunya. Elisha kuwa ya fashe da kuka.