2 Kings 8:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hazayel ya ce, “Yaya bawanka, wanda yake kare kawai, zai iya aikata wannan irin abu?” Elisha ya ce, “ Ubangiji ya nuna mini cewa za ka zama sarkin Aram.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَظَيٜىٰلْ يَثٜىٰ «يَيَ نِے بَاوَنْكَ ذَنْعِيَ يِنْ بَبَّنْ أَبُ كَمَرْ حَكَ، نِے دَ نَكٜىٰ كَمَرْ كَرٜىٰ؟» أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ مَسَ « يَهْوٜىٰهْ يَا نُونَ مِنِ ثٜىٰوَ ذَاكَ ذَمَ سَرْكِنْ سُورِيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hazayel kuwa ya ce, “Ni wane ne? Ina na sami wannan iko? Ni ba kome ba ne.” Elisha ya amsa ya ce, “Ubangiji ya nuna mini za ka zama Sarkin Suriya.”