2 Kings 8:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Hazayel ya rabu da Elisha ya koma wurin maigidansa. Da Ben-Hadad ya yi tambaya, โMe Elisha ya ce maka?โ Sai Hazayel ya amsa, โYa faษa mini cewa tabbatacce za ka warke.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููุธูููููฐูู ูููููุงูู
ู ุณููู ุจูููฐููููุฏูุฏู ููุชูู
ูุจูููููฐุดู ููุซูููฐ ยซู
ูููฐููููฐููููฐ ุงููููููุณูุนู ฺููขูุทูุง ู
ูููุยป ููุธูููููฐูู ููุซูููฐ ยซุงููููููุณูุนู ููุซูููฐ ููููููู ุฐูุงูู ููุฑูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Hazayel ya tashi daga wurin Elisha ya koma wurin Ben-hadad. Ben-hadad ya tambaye shi, โMe Elisha ya faษa maka?โ Sai ya ce, โYa faษa mini, cewa lalle za ka warke.โ