2 Kings 8:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta biyar ta mulkin Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra’ila, sa’ad da Yehoshafat yake sarautar Yahuda, Yoram ɗan Yehoshafat, ya fara mulkinsa a matsayin sarkin Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَبِيَرْ تَمُلْكٍ سَرْكِے يُواْرَمْ طَنْ أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، سَرْكِے يٜىٰهُواْرَمْ طَنْ يٜىٰهُواْشَڢَتْ نَ يَهُودَ يَڢَارَ مُلْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta biyar ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Yoram ɗan Yehoshafat Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.