2 Kings 8:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana da shekara talatin da biyu sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki na tsawon shekara takwas a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْرَمْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ دَ بِيُ سَعَدَّ يَذَمَ سَرْكِے، يَكُوَ يِمُلْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ شٜىٰكَرَا تَݣُوسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana da shekara talatin da biyu da haihuwa sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi shekara takwas yana sarauta a Urushalima.