2 Kings 8:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, saboda bawansa Dawuda, Ubangiji bai ragargaza Yahuda ba. Ya riga ya yi alkawari zai bar wa Dawuda magฤji har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููููููฐูู ุจููู ุณููุงู ููููููููู ฺงูุณูุฑู ูููููุฏู ุจู ุณูุจููุงูุฏู ุจูุงููููุณู ุฏูุงููุฏูุ ุชูููุฏูููููููฐ ูููู ู
ูุณู ู
ูุบููู ุซูููฐูู ุฐูููุจูุงุดู ฺขูุชูููุฑู ู
ููููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุดู ุฏู ุฐูุฑูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka Ubangiji bai hallaka Yahuza ba, saboda bawansa Dawuda, tun da yake ya alkawarta zai ba shi haske, shi da 'ya'yansa har abada.