2 Kings 8:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Yehoram ya tafi Zayir da dukan kekunan yaฦinsa. Sojojin Edom suka kewaye shi a can, amma da dare sai Yoram ya ษarke ya gudu, sojojinsa kuma suka watse zuwa gidajensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญูููุ ุณููู ููููฐูููุงูุฑูู
ู ฺููขูุชู ุฏู ุฏููููู ููููฐูููููู ุฏููุงููููู ููุงฺงูููุณู ุฐูููุง ุบูุฑููู ุธูููุฑูุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุนูููฐุฏููุงู
ู ุณููู ููููฐููููููฐุดู ุงููููุฑูููุ ุนูู
ููุง ุฏู ุฏูุฑูููฐ ุณููู ููููฐูููุงูุฑูู
ู ููุจูุบูููฐุณู ููุบูุฏูุ ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ููู
ู ุณููู ููุฑฺููููููฐ ุฐูููุง ุบูุฏูุงุฌูููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Yoram ya haye zuwa Zayar tare da dukan karusansa. Sai ya tashi da dare da shugabannin karusansa, ya bugi Edomawan da suka kewaye shi, amma sojojinsa suka gudu zuwa alfarwansu.