2 Kings 8:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshen shekara bakwai ɗin sai ta dawo daga ƙasar Filistiyawa, ta kuma tafi wajen sarki ta roƙa a mayar mata da gidanta da filinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَطَنَّنْ شٜىٰكَرُ بَݣَويْ، سَيْ مَثٜىٰنْ تَكُواْمَ دَغَ ڧَسَرْ ڢِلِسْتِيَ؞ تَا تَڢِے وُرِنْ سَرْكِے تَكَيْ كُوكَنْتَ دُواْمِنْ يَسَا أَ مَيَرْ مَتَ دَ غِدَنْتَ دَ غُواْنَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ƙarshen shekara bakwai ɗin, matar ta komo daga ƙasar Filistiyawa, ta tafi wurin sarki, ta roƙe shi a mayar mata da gidanta da gonarta.