2 Kings 9:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yehu ya koma wurin sauran hafsoshin sai ษaya daga cikinsu ya tambaye shi, โLafiya? Me ya kawo wannan mahaukaci a wurinka?โ Sai Yehu ya ce, โKa san mahaukacin nan da irin maganganunsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููฐููู ฺููขูุชููุงู ุฐูููุง ููุฑููู ุณูููุฑููู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุ ุณููู ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุดู ุณูููุซูููฐ ยซููุงฺขููู ุฏูููุ ู
ูููฐูููููฐููุงู ู
ูููููููุซูููููู ููุฐููุงู ููุฑูููููุยป ููููฐููู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงููููุ ูููู ุณููู ุงููุฑููู ู
ูุชูู
ูููููู ุฏู ุงููุฑููู ู
ูุบูููุฑูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yehu ya fita zuwa wurin sauran shugabannin, sai suka tambaye shi, โLafiya kuwa, me ya sa mahaukacin nan ya zo wurinka?โ Sai ya ce musu, โAi, kun san mutumin da irin maganarsa.โ